Mutane uku cikin mutane biyar dake dauke da cutar kanjamau ne ke samun magani -UN
Majalisar dinkin duniya (UN) ta bayyana cewa mutane uku ne cikin mutane biyar dake dauke da cutar kanjamau ke samun ...
Majalisar dinkin duniya (UN) ta bayyana cewa mutane uku ne cikin mutane biyar dake dauke da cutar kanjamau ke samun ...
Kamata ya yi sai an sami tabbacin kawar da cutar tukuna kafin su sanar da kawar da cutar.
" Bincike ya nuna cewa kashi 20 zuwa 30 bisa 100 na mata na yawan kamuwa da cutar koda."
An kebe wuri a asibitin koyarwa na Tafawa Balewa (ATBU-TH) domin kula da duka wadanda suka kamu da wannan cutar.
"Muna sa ran cewa mutane miliyan 8.6 a wadannan jihohi 4 ne za a yi wa allurar."
Innocent Vakkai ya ce gwamnati za ta turo kwararrun ma’aikatan kiwon lafiya domin yin allurar rigakafi a jihar musamman a ...
Da ga karshe ya ce mafi yawan mata a garin Abuja na aikata sana’ar Karuwanci saboda kudin da suke samu ...
Kungiyar EU ta hana amfani da wadannan magunguna da ya hada da ‘Artesunate’.
Cutar ta yi sanadiyyar wani dalibi sannan dalibai biyu na samun kula a asibiti.
Mutane takwas din da suka rasu kuwa ‘yan asalin kananan hukumomin Kaduna ta kudu, Kaduna ta Arewa, Igabi da karamar ...