RANAR ZAZZABIN CIZON SAURO: Kungiya ta raba kayan gwajin cutar kyauta a sansanin ‘yan gudun hijira a Abuja
Ganin haka ya sa muka raba wadannan kayan gwajin saboda rashin ingantattun asibiti da wuraren yin gwaji a sansanonin.
Ganin haka ya sa muka raba wadannan kayan gwajin saboda rashin ingantattun asibiti da wuraren yin gwaji a sansanonin.
Kwamishinan lafiya na jihar Legas Akin Abayomi ya bayyana cewa duk shekara mutum 700,000 na kamuwa da zazzabin cizon sauro ...
Wadannan kasashe sun samu nasaran rabuwa da cutar ne a dalilin namijin kokarin da Suka yi shekaru da dama da ...
Trump ya ce wannan an yi amfani da maganin a kasar Chana, kuma ma dai idan har bai yi aiki ...
Rashin nuna aiyukkan da gwamnati da ma’aikatar kiwon lafiya ke yi na inganta kiwon lafiya
A yanzu haka zazzabin na ci gaba da yaduwa a Najeriya da wasu kasashen duniya 97.
Gwamnatin Bauchi ta yi haka ne domin dakile yaduwar cutar Kanjamu sannan da rage yadda mata da yara kanana ke ...
Zazzabin cizon sauro ya addabi mutanen nahiyar Afrika.
" Da dala tiriliyan 4 za a iya kare miliyoyin mutane daga kamuwa da cutar daga nan har zuwa 2030."
Allah ya kara kare mana Jaharmu Kaduna da kasa baki daya.