KATSINA: Yadda ‘yan bindiga su ka kwashi masu Sallar Tuhajjud 47 a Masallacin Izala na Jibiya
Wasu rikakkun 'yan bindiga sun kewaye Masallacin Izala na cikin garin Jibiya, su ka yi gaba da masu Sallar Tahajjudi ...
Wasu rikakkun 'yan bindiga sun kewaye Masallacin Izala na cikin garin Jibiya, su ka yi gaba da masu Sallar Tahajjudi ...
'Yan bindige sun kashe Kwamishinan Hukumar Biyan Kudaden Fansho na Jihar Kogi, Adebayo Solomon.
Idan ba a manta ba gwamnan jihar Kaduna El-Rufai, ya fadi ya kuma kara jaddadawa cewa gwamnatin sa ba za ...
Aruwan ya kara da cewa gwamnatin Kaduna na jimamin kisan Lawai Maijama'a domin yana daga cikin wadanda ke kokarin an ...
Buhari ya jinjina wa jami’an tsaro dangane da nasarorin da ya ce an amu a Arewa maso Gabas da Kudu ...
Babu mai shiga ɗaki nansai saurayi na. Da naga bindigar sai da dauke na kawo ta makaranta.
Sanarwar da ta fito daga kakakin yada labarai na Gwamnan Zamfara, Zailani Bappa, Matawalle ya bayyana cewa ba a fahimci ...
Masu garkuwa sun arce da shi a ranar Alhamis tsakar dare, kuma har yanzu ba a ji duriyar inda suka ...
'Yan bindiga da Maharan da suka addabi Katsina sun Kade
'Yan bindiga sun bindige jami'an tsaron Najeriya su 29 a cikin Karamar Hukumar Shiroro, Jihar Neja.