BOKO HARAM: Sojojin-taron-dangi sun ‘kashe kwamandan ISWAP’
An kashe shi a harinn da aka kai musu ta jirgin yaki jiya a Tunbum Sabo.
An kashe shi a harinn da aka kai musu ta jirgin yaki jiya a Tunbum Sabo.
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Ondo ta tabbatar da labarin sace wani jigon jam’iyyar APC a ranar Lahadi da ta ...
Alamomi na nuna cewa yarjejeniyar da gwamnatin Jihar Katsina ta kulla da masu garkuwa da mutane ba ta yi tasiri ...
Masu garkuwa da mutane a jihar Katsina sun sako mutane 14 dake tsare a hannun su.
Babban Kwamandan Runduna ta Daya ta Kaduna, Faruq Yahaya, ya jinjina wa sojojin.
Harin wanda aka kai a ranar Laraba da ta gabata, Kakakin Rundunar ’Yan Sanda na Jihar Sokoto ya tabbatar da ...
Rahotanni sun tabbatar da cewa an kai farmakin ne wajen karfe 2 na rana, a bankin da ke cikin unguwar ...
Maharan sun kuma jefa wa ofishin ‘yan sandan bam sannan suka kona wasu motocin ‘yan sandan kuma.
Tuni am kama dan sandan, kuma ana bincike.
Wasu 'Yan bindiga sun far wa kasuwan dabbobi dake garin Mararraban Kunini a karamar hukumar Lau, jihar Taraba.