‘Yan sanda sun kama faston da ya dira coci rataye da bindiga kirar AK-47
Malan Audu ya bai wa faston bindigarsa ba tare da ya sanar ko ya nemi izinin rundunar ‘yan sandan Abuja ...
Malan Audu ya bai wa faston bindigarsa ba tare da ya sanar ko ya nemi izinin rundunar ‘yan sandan Abuja ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kama Michael Ogundele mai shekara 30 da ake zargin bindige saurayin budurwarsa Tobi Olabisi.
Maharan sun yi garkuwa da Samuel Oladotun da Fashola Tobiloba a cikin makon jiya a lokacin da suke dawowa daga ...
Wani mazaunin kauyen da baya so a faɗi sunnan sa ya ce maharan sun shigo kauyen su da yammacin Litinin ...
Kwamishinan tsaron jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta samu labarin haka daga rahoton da rundunar tsaron suka muka ...
A Kwara, wani matashi ne ya kashe Kanin sa a lokacin gwajin lakanin bindiga da suka karbo wurin wani boka.
Nan ko take kanen na sa ya yanke jiki ya faɗi gawa ko shureshire bai yi ba. Daga ganin haka ...
Audi ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa (NAN) ya yi da shi a ...
Boko Haram sun kashe mutum hudu inda a ciki akwai babban limamin Gima dake kauyen Ngulde karamar hukumar Askira-Uba ranar ...
Matawalle ya ce ya koma APC ne domin hakan da ya yi ne kaɗai zai kawo ƙarshen kashe-kashe da ɓarnar ...