Yadda Bilyaminu ya caka wa Shafa’atu wuka a kotu bayan alkali ya raba auren su
Kakakin 'yan sandan Kano Abdullahi Kiyawa, ya bayyana cewa Bilyaminu ya yi danasanin aikata abin da yayi a Kotu.
Kakakin 'yan sandan Kano Abdullahi Kiyawa, ya bayyana cewa Bilyaminu ya yi danasanin aikata abin da yayi a Kotu.
Maryam Sanda, matar da aka yanke wa hukuncin kisa sanadiyyar samun ta da laifin kashe mijinta, ta hanyar caccaka masa ...
Babbar Kotun Abuja, FCT ce ta yanke mata hukuncin kisa, ba Babbar Kotun Tarayya ba, kamar yadda wasu suke ta ...
Na sani cewa Maryam Sanda ko da gangar ta kashe mijin ta, ko bisa kuskure ne, nasan tana cikin mai ...
Idan ba a manta ba a shekarar 2017 ne rundunar 'yan sanda da shigar da kara Kotu kan kashe mijinta ...
Mai gabatar da shaida, sun shaida wa lauya Hussein Musa cewa bai san abin da ya haddasa masa jin raunukan ...
Maryam ta far wa mijin ta da makamai a gabana kafin ta cimma burin ta na kashe shi bayan na ...
An dage shari’ar sai ranar 12 Ga Maris, 2019 domin a fara sauraren ba’asin karar.
Kotu tayi watsi da kiran da lauyan Maryam yayi na aba ta Beli.
Wata matan aure mai suna Hauwa'u ta daba wa mijin ta fasasshen kwalba a tsakiyar zuciyar sa saboda ya to ...