ƘARA WA BARNO DAWAKI: An danƙara wa ɗan Shugaban SSS kyautar danƙareren gidan naira miliyan 90 a Abuja
A karon farko a Najeriya, an yi wa ɗan wani babban jami'in gwamnatin tarayya danƙareriyar kyautar danƙareren gida.
A karon farko a Najeriya, an yi wa ɗan wani babban jami'in gwamnatin tarayya danƙareriyar kyautar danƙareren gida.
Har zuwa lokacin da ake hada wannan labari, Abba bai cire wannan zargi nasa a shafin sa ta instagram ba.
Kamar yadda gwamna Ganduje yaso, duk bayan shekara biyu shugabancin majalisar sarakunan jihar zai koma hannu wani sarkin cikin hudun ...
Kotun ta yanke wannan hukunci ne ranar Juma’a bayan Lauyan Sanusi ya bukaci kotu ta ba tsohon sarki ‘yan cin ...
Gwamnan Kano Ganduje ya zargi Sarki Sanusi da kin mara masa baya a lokacin zaben sa karo na biyu a ...
Binta Spikin, Kakakin Yada Labarai ta tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ta koma APC.
Shugaban Jam'iyyar PDP na jihar Kano, Rabiu Sulaiman-Bichi, ya canja sheka zuwa jam'iyyar APC.
karamar hukumar Bichi an gano cewa yara kanana kashi 38.1 na fama da yunwa a jihar.
Tun daga wancan lokaci da gwamnan ya umarci sarki Sanusi yayi hakan, bai yi hakan ba.
Wannan shine kalaman da fadar shugaban kasa suka fiddawa suna cukuikuye kansa.