Tasgaro a Kan Dalilin Karatun Boko da Rashin Kyawun Tsarin Karatun Jami’oi a Nijeriya yasa Badakalar Kwalin Digiri, Daga Ahmed Ilallah
Shi yasa kullum a hukumar TETFund ta kashe makudan kudade don tura wadannan malaman su karo karatu a kasaashen waje.