Yari ya yi wa talakawan Zamfara ambaliyar abincin buda-Baki da sahur har Tirela 240 cike makilda kayan abinci
Tsohon gwamnan Zamfara AbdulAziz Yari ya yi wa talakawa, miskinai da fakiran jihar Zamfara, ambaliyar abincin buda-baki da Sahur.
Tsohon gwamnan Zamfara AbdulAziz Yari ya yi wa talakawa, miskinai da fakiran jihar Zamfara, ambaliyar abincin buda-baki da Sahur.
An fara shari'ar wata mata mai shekaru 37, wadda ta zargi Gwamna Udom Emmanual na Akwa Ibom cewa ya yi ...
Masanan sun yi wannan gargadi ne bayan binciken da suka gudanar kan ingacin abincin da ake ci a kasar nan.
Sufeto Charles ya bindige Malam Fatai a unguwar Obabiyi, kan titi Igando cikin Lagos, a ranar Laraba.
Ehanire ya yi wannan karin hasken ne a lokacin da ya ke amsa tambayoyi a ranar Litinin a Abuja.
Hakan na da nasaba ne da rashin wanke hakora yadda ya kamata da mutane ke yi.
Ta ce daga cikin adadin akwai kashi 50.6 wadanda mata ne, sai kuma 47.3 maza ne.
Mambobin Majalisar Tarayya rikakkun kwararru ne wajen neman a ba su cin hanci da rashawa