JIGAWA TA CIRA TUTA: Ita ce jiha ta farko a Najeriya da ta yi sallama da kantara bayahaya a waje
Ministan albarkatun ruwa Hassan Adamu ya bayyana cewa jihar jigawa ta cika dukkan sharuɗɗan sallama da yin bahaya a filin ...
Ministan albarkatun ruwa Hassan Adamu ya bayyana cewa jihar jigawa ta cika dukkan sharuɗɗan sallama da yin bahaya a filin ...
An kirkiro WASH-NORM domin gudanar da bincike kan yadda za a shawo kan matsalar rashin ruwa da tsaftace muhalli a ...
" Daga yanzu duk wanda zai yi aure sai ya gina dakin bahaya inda iyalin sa za su rika zagaywa ...
'Water Aid' ta sanar da wannan sakamako ne a taro da aka yi a Abuja.
Gwamnatin Jigawa da UNICEF sun gina dakunan bahaya 44 a jihar
Najeriya ce kasa ta biyu dake fama da matsalar yin bahaya a waje a duniya
UNICEF da WASH sunce akwai yiwuwar samun karin kananan hukumomi biyu daga jihar Jigawa.
Ogunjobi ya bayyana cewa rashin tsaftace muhalli na sa a kamu da cututtuka da ya hada da amai da gudawa.
Za a gina dakunan bahaya Miliyan 20 a jihar Kano