SANATAN GOMBE TA AREWA: Gwamna Dankwambo ya sha kaye
Tsohuwar Minista Aishatu Dukku ce ta yi nasarar Majalisar Tarayya mai wakiltar Nafada da Dukku.
Tsohuwar Minista Aishatu Dukku ce ta yi nasarar Majalisar Tarayya mai wakiltar Nafada da Dukku.
Atiku ya yi nasara a jihar Ondo, Buhari a Osun
Dan takarar jam’iyyar ADC ne ya zo na uku da kuri’u 6861.
Duk wanda ya fito zanga-zanga a Kaduna, zai yabawa aya zaki
Dogara ya samu kuri'u 73,609 Inda Dalhatu Kantana ya sami to kuri'u 50,078.
Diran su ke da wuya sai suka zarce kai tsaye zuwa ofishin Kwamishinan Zabe na jihar, Nentawe Yiltwada.
Buba Galadima ya kasance a sahun gaba wajen sukar gwamnatin Buhari tun bayan raba hanya da suka yi shekarun baya ...
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya samu nasara a kananan hukumomi 10 cikin 18 da aka ...
Ana shirya yin murdiyya a zaben Abuja saboda Atiku ya kada Buhari