Ya tabbata Saraki ya sha Kasa

0

Shugaban majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya tabbata ya sha kasa a zaben kujerar sanatan Kwara ta Tsakiya.

Ga yadda sakamakon da aka bayyana a garin Ilori ya nuna yada Sanata Saraki ya sha kasa a zaben.

Saraki bai iya cin koda karamar hukuma daya bace cikin hudu da yake wakilta a majalisar dattawan.

A- 53
AA- 216
ADC- 236
ANRP- 331
APC-123808
APN-99
MPN- 56
PDP- 68,994
PDC- 226
PPA- 192
PT- 940
SDP- 71
UPN- 37

Share.

game da Author