‘Yara 10 ne suka rasa rayukansu a dalilin barkewar cutar Kwalara dake sansanin ‘yan gudun Hijira da ke Kauyen Wasa dake garin Abuja
A sanadiyyar ayyukan ‘yan kungiyar Boko Harama yankin arewa maso Gabas, Shekara biyu kenan wadansu daga cikin mazauna garuruwan yankinsuke...