• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Yadda maza ke gujen iyalan su saboda cutar yoyon fitsari

Premium TimesbyPremium Times
January 11, 2017
in Kiwon Lafiya
0
Hospital

Hospital

Mata masu dauke da cutar yoyon fitsari sun koka da yadda mazajensu su ka guje su saboda cutar da suke dauke da ita.
Wannan gidan jarida PREMIUM TIMES ta yi hira da wadansu mata da suke dauke da cutar a wata asibitin warkar wa da kula da masu lalurar yoyon fitsarin ‘Evangel Specialist Hospital’ da ke jihar Filato.

‘Cutar yoyon fitsari ya na kama macen da gabobinta bai yi kwari bane sannan kuma ta dauki ciki.

‘Idan har hakan ya faru toh ya na iya zama illa ga wannan mata musamman wajen haihuwa.

‘Mafitsarinta yakan sami matsalar da ba zai iya rike fitsari ba.

Rakiya Yakubu ‘yar shekara 43 kuma mazauniyar jihar Adamawa ta ce ta dade tana fama da lalurar yoyon fitsari.

Tace matsalar yoyon fitsarin ya kamata ne tun mijinta na da rai wanda yanzu Allah yayi masa rasuwa. Tace tayi fama da cutar saboda rashin kudin da zata je asibiti domin neman magani.

Ita kuma Fatima Adamu wanda ‘yar shekara 20 ne kuma mazauniyar jihar Bauchi, ta ce a dalilin samun cutar yoyon fitsarin wanda ta samu lokacin haihuwarta na farko, mijinta ya yi watsi da ita inda hakan yasa dolenta ta koma gidan iyayenta domin samun magani da kula.

Bitasi Aliyu ‘yar shekara 21 daga jihar Kano ta ce shekaranta daya a asibitin kuma har yanzu ba ta sami sauki ba. A halin da take tattaunawa da mu ta ce bata san inda mijinta yake ba, sannan ‘yan uwanta sun nuna halin ko inkula akanta.

Hauwa Ibrahim kuwa ‘yar shekara 20 ta ce mijinta da iyayenta suka hada hanu suke biyan kudin asibitinta.

Bayan haka matar gwamnar jihar Fulato Ragina Lalong wanda kwamishanan alamuran mata da kuma cigabansu Rufina Grumyem ta wakilce ta ta zo asibitin domin ta taimaka wa matan da kuma jirajirai da tallafin kayan abinci da na magani sannan kuma uwargidan gwamnan ta yi lale marhaban da jaririya na farko da aka haifa a wannan shekara ta 2017 sannan ta nada mata sunan ta.

Daga karshe uwargidan gwamnan ta ce za ta cigaba da kai wannan tallafi ga yara a asibitocin dake kananan hukumomin jihar.

Tags: Kiwon Lafiya
Previous Post

Sojin Najeriya ta gano gawawwakin sojojinta da suka bace

Next Post

Abubuwa 5 da ya jawo cece kuce a farfajiyar finafinan Hausa a shekara ta 2016

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ‘Yan sanda sun ce gidan da mafusata su ka kai wa hari a Bauchi ba na Shugaban INEC ba ne
  • SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima
  • SABON RIKICIN PDP: ‘Ko dai ka janye dakatarwar da ka yi min, ko na fice na bar maka jam’iyyar’ -Gargaɗin Shema ga Ayu
  • TAYA MURNA: Manyan Malaman Kaduna sun yi buɗe baki da sabonn gwamnan Kaduna, Uba Sani
  • Kotun Ƙoli ta ƙaryata rahoton Cif Jojin Najeriya ya yi ganawar sirri da Tinubu a Landan

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.