Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanar da yin garkuwa da wadansu da ake zargin suna da hannu a rikicin kudancin kaduna.
El-Rufai yace duka wadanda aka kama zasu fuskanci sharia’a.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Abeh ya kara da cewa ma’aikatan sa suna iya kokarinsu domin ganin sun dada tabbatar da an sami dawwamammiyar zaman lafiya a yankin da kasa baki daya.