Da alama bafulatanin gaske, wato ni, da jabu ne, wato Buhari, za mu gurza a 2019 – Sule Lamido
Sule dan jam'iyyar PDP ne, kuma tsohon gwamna, kuma tsohon minista.
Sule dan jam'iyyar PDP ne, kuma tsohon gwamna, kuma tsohon minista.
Mutane 52.3 a yankin arewa maso gabashin kasar nan sun fi fama da rashin samun tsaftatacen ruwa.
An dakatar da Sanata Hunkuyi na tsawon watanni 6.
Wutan lantarki ya inganta sannan tsaro da ci gaban kasa ya yalwata.
Ita dai wannan mota ta yi kusan shekara ta na ajiye a wannan wuri.
Bayan ayyukan gyara kasa da gwamnatin Buhari ke yi, ana ta kokarin ganin wutan lantarki ta wadata a ko-ina- a...
Dubban 'yan jam'iyyar PDP ne suka canza sheka zuwa APC.
Gulak ya ce yanzu dai sun yi jana'izar PDP a Jihar Adamawa.
Udeme zai baka damar sanin wani aiki ne Dan majalisar da kuka zaba ya kamata ya yayi a mazabun ku.
Mutane 18 ne suka rasa rayukan su inda wasu 20 suka samu raunuka dabam dabam.