Mu na sane da tuggun da ake kitsa wa don a tsige Buhari – Inji Tinubu
Sun fi so aci gaba da watandar kudaden gwamnati wasu kadan na wawushe su.
Sun fi so aci gaba da watandar kudaden gwamnati wasu kadan na wawushe su.
Bayan Yemi ya bukaci Lawal Daura ya bayyana a ofishin sa bayan jin abin da jami'an hukumar sa suke yi...
Sani Sidi ya mika takardar ne a ofishin Jam'iyyar PDP dake Kaduna.
Jim kadan bayan sun bayyana ne fa Osinbajo ya fatattake shi.
Kakakin Hafiz, Abdulwahab Ahmad ne ya mika wa PREMIUM TIMES kwafin takardar.
Mataimakin shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya fatattaki shugaban hukumar DSS Lawal Daura.
Ana sa ran Akpabio zai bayyana canza sheka nan ba da dadewa ba.
Malam Ahmada Algarkawi mazaunin Unguwan Kinkinau ne dake garin Kaduna.
Jam'iyya a jihar Kaduna ta na da iko kan 'ya'yan ta.
Kakakin Hafiz, Abdulwahab Ahmad ne ya mika wa PREMIUM TIMES kwafin takardar.