GOGUWAR CANZA SHEKA: Buhari ya gaza, tilas ‘yan Najeriya su kawar da shi 2019 – Tambuwal
Ya ce Buhari bai iya rike ragamar mulki yadda ya kamata ba.
Ya ce Buhari bai iya rike ragamar mulki yadda ya kamata ba.
An zabi Buhari ne a taron kungiyar da ya gudana a kasar Togo.
A dalilin haka, kotu da sallame su, kowa ya kara gaba.
Ibeto ya ce Jam'iyyar PDP ta fiye masa.
Ya ce jam'iyyar PDP na yi masa maraba.
Dama can an dade ana ta kai ruwa rana tsakanin Saraki da jam'iyyar APC.
shugabannin sunce idan abin ya gagara za su garzaya kotu.
Jam'iyyar ta nada sabon shugaba na riko a jihar.
An dade ana kai ruwa rana a majalisar dokokin jihar Kano.
Wadannan dakaru sun hada da jami'an 'yan sanda, Sojoji, Sibil difens, da sojojin sama.