AIKI DOLE: Rundunar Sojin Najeriya ta dakatar da bukatar neman yin murabus ga kowani ma’aikaci
Rundunar sojin Najeriya ta dakatar da karbar takardar neman yin murabus daga dakarunta.
Rundunar sojin Najeriya ta dakatar da karbar takardar neman yin murabus daga dakarunta.
Daga cikin wadannan kasashe sama da miliyan daya na dauke da cutar, mutum 65,000 su mutu sannan 253,000 sun warke.
Za mu raba wa iyayen yaran makaranta kayan abinci ne.
Mu rika nesa da juna, mu daina tarukka. Mu mai da hankali mu bi umarnin gwamnati.
Ba shi Kadai ba har da matar sa da ita ma aka yi gwajin jinin ta bata da da cutar.
An rufe masallatan kasar banda masallacin harami da na madina domin gudun kada cutar ya kai ga wadannan garuruwa.
Coronavirus ta kashe mutum daya a kasar Tanzania
Bincike ya nuna cewa a farkon barkewar cutar a Chana, kashi 67 bisa 100 na wadanda suka kamu duk maza...
Hukumar NCDC ta sanar cewa wasu mutum hudu sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya a yammacin ranar Talata.
3 a jihar Osun, 1 a jihar Ogun. Sai kuma bayyanan wannan na jihar Bauchi da aka fadi da yammacin...