COVID-19: ‘Yan Najeriya 67 da suka makale a kasar Ivory Coast sun diro Legas
'Akalla 'Yan Najeriya 67 ne suka diro iyakar Najeriya dake Seme, jihar Legas bayan gwamnati ta gama tantancesu.
'Akalla 'Yan Najeriya 67 ne suka diro iyakar Najeriya dake Seme, jihar Legas bayan gwamnati ta gama tantancesu.
Likitocin Kasar Chana da aka yi zawarcin su kasar nan sun Iso Najeriya.
Jihar Kaduna na da akalla mutum 5 da suka kamu da cutar coronavirus a kasar nan, ciki har da gwamnan...
A ranar Talata maharan suka sako yaya Adamu, inda ya koma gidan sa domin ganawa da 'yan uwa da abokan...
Tedros ya ce irin wannan kalamai da likitocin Faransa suka yi ya saba wa dokokin hukumar kuma ba za ta...
Mutum 238 da suka kamu da cutar coronavirus a Najeriya, mutum sama da 30 sun warke har an sallame su...
Idan wannan cuta ta barke bagatatan, to Lagos ba za ta iya kula da majiyyata akalla 5,000 a cikin wata...
Akwai akalla mutum 234 da suka kamu da cutar coronavirus a Najeriya. Jihar Legas na da 120, Ribas na da...
Jama'a sun yi tururuwa wajen aikawa da sakon ta'aziyyar su ga tsohon dan wasan Barcelona din kuma kociyan Manchester City.
Rundunar sojin Najeriya ta dakatar da karbar takardar neman yin murabus daga dakarunta.