Zan kare rayuka da dukiyoyin kabilar Igbo a Katsina – Sarkin Katsina
"Don haka ku 'ya'yan na ne, Katsina gidan ku ne, kowa ya wataya duk inda ya ke so."
"Don haka ku 'ya'yan na ne, Katsina gidan ku ne, kowa ya wataya duk inda ya ke so."
“Kamata ya yi a ce mu na aiki tare, domin mu tabbatar da warware kowace iirin matsala ko korafin da...
Masallacin da aka kai wa wannan hari dai ya na tsallaken hedikwatar Hukumar Raya Tabkin Chadi.
"Ba za mu rike hannu mu yi tsaye mu kyale wasu tsageru su haddasa mana mummunar fitina ba,"
Wata hanyar dakile yawaitar satar kudin kuma ita ce wajen kara kaimin bin dokoki da ka'idojin da hajari suka tanada.
an raba kudin ne ga mutane 20, wadanda tonon sililin dà su ka yi ya harfar da gano kudi kimanin...
"Na dage wannan shari'a zuwa ranar 14 Nuwamba, 2017."
Shi dai Abubakar, ya shiga hannu ne bayan an kama shi tare da wasu mutane da ake zargi su shida.
Babu wani rudani kan yadda zai kawo.
Shin sai yaushe za a kawo karshen asarar rayuka da dukiyoyin da ake yi tsakanin Kano da Zaria?