Yadda Buhari ya bar Manyan Hafsoshin Tsaro su ka wuce wa’adin ritayar su kan aiki
Wadannan Manyan Hafsoshin Tsaron Kasa dai an sauke a karshe bayan sun kai kusan shekaru su na aikin soja.
Wadannan Manyan Hafsoshin Tsaron Kasa dai an sauke a karshe bayan sun kai kusan shekaru su na aikin soja.
Sannan kuma ya ce, ita kan ta dokar ta Najeriya, babu hurumin yanke hukuncin kisa a kan wanda aka zarga...
Kullum abu ya ki ci ya ki cinyewa. Ana asarar rayuka, mazauna kauyuka sun kasa noma, sai gudun hijira ake...
Hukumar Bunkasa Noma da Raya Gonaki ta Najeriya, NALDA, ta bayyana shirin daukar masun digiri har matasa 30,000 aiki a...
An damke Haruna Yusuf da ‘ya’yan sa biyu, bisa zargin sana’ar garkuwa da mutane da kuma dillancin muggan makamai.
Gabara ta kore daya daga cikin gidajen gogarman Yarabawa Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho tsakar daren...
Na bada shawara cewa ko ta halin kaka mu samu kudin da za mu sallame su idan ma sun zo...
Mun jajanta wa ’yan kasuwa, Gwamna da kuma shugaban mu baban mu Sarkin Musulmi a matsayin mu wakilan Shugaban Kasa,...
Shi ma Kakakin Yada Labarai na Yan Sanda a Edo, Chidi Nwabuzor, ya ce ba shi da masaniya a batun,...
An kashe Salihu Dovo bayan an arce da shi, a wani hari da aka tabbatar da cewa masu garkuwa ne...