Yadda Majalisar Dattawa ta ceto tattalin arzikin Najeriya daga durkushewa –Sanata Lawan
Masana sun shaida mana cewa matsin tattalin arziki zai ragu a samu waraka sosai a karshen watan Maris mai zuwa.
Masana sun shaida mana cewa matsin tattalin arziki zai ragu a samu waraka sosai a karshen watan Maris mai zuwa.
Kotun Cikin Gida ta Sojoji ta yanke hukunci kisa ta hanyar bindigewa kan wani soja mai suna Azunna Mmaduabuchi.
Wani rahoto ya bayyana wasu dalilan da ke kara wa rayuwa tsada a kasar nan, musamman bangaren hauhawar farashin kayan...
Sai dai Kakakin Yan Sandan Jihar Oyo ya bayyana cewa ana tsare da makiyayan su 47 a ofishin CID da...
Laftanar Janar Buratai dai ya yi wannan ban-tsoron a lokacin da ya ke jawabi wajen tantanace kuratan sojoji a Dajin...
Dakatarwar inji shi za ta kasance ne ganin yadda ake cinkoso wajen yin rajistar katin, a lokacin da cutar korona...
Jami’an Tsaro na Farin Kaya (SSS ko DSS), sun yi zargin wasu na kulle-kullen rura wutar fitinar addini a wasu...
Gwamnatin Najeriya dai ta dogara ne kacokan a kan bashi daga gwamnatin Chana, domin aikin titin jirgin daga Ibadan zuwa...
Wadannan adadin mutane su ke rike da naira tiriliyan, su ke rike da kashi 80 bisa 100 na adadin bashin...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa wasu yara bakwai da aka bada cigiyar an sace su, an gano su a...