An gano sabuwar hanyar sanin cutar dajin da ke kama mahaifar mata kafin ya mamaye jiki
Likitocin sun bayyana cewa ana iya gano wannan cuta ce ta hanyar yin gwajin jinin da amfani da sinadarin ‘CA-125’.
Likitocin sun bayyana cewa ana iya gano wannan cuta ce ta hanyar yin gwajin jinin da amfani da sinadarin ‘CA-125’.
Bayan haka kuma an kwato shanu sama da 250 da tumakai sama da 100. Moshood yace duk an maida wa...
Rashin saduwa baya sa kabar ciki.
Sannan cikin ‘yan takarar gwamna 54 bakwai daga ciki mata ne.
Osibanjo ya bayyana cewa burin gwamnati shine ta ga cewa ta sami nasarar kawar da cutar nan da shekarar 2030...
Duk wanda aka kama tana yi wa mace Kaciya zai biya taran naira 200,000
Abba Ali ya zargi gwamnatin Barno da cire fostocin 'yan PDP saboda zuwar Buhari
Kebbi ta hada hannu da Kungiya mai zaman kanta domin tallafawa Almajirai a jihar
Dakarun sojin Najeriya sun yi ragaraga da Boko Harama a Kukawa, jihar Barno
Ali ya ce bisa ga doka shugaban aiyukka bashi da ikon yin haka domin wannan iko na hukumar kula da...