BIDIYO: Rashin saduwa da namiji ga mace ba ya kawo ‘Kabar ciki’ – LIKITA

0

Wani kwararren likita, Emeka Anene ya karyata rade-radin da ake yadawa cewa wai rashin yawaita saduwa da namiji ga ‘ya mace na sa kabar ciki.

Likita Emeka da ya zanta da wakiliyar PREMUM TIMES HAUSA, Aisha Yusufu cikin harshe hausa ya ce babu abinda ya hada yawaita saduwa da namiji ga ‘ya mace da kabar ciki.

Ya ce bayan haka akan oya yin gadon sa .

Kalli nan:https://youtu.be/noNyAQc6Nxg

Share.

game da Author