KORONA: Dalilin da ya sa gwamnati jihar Legas ta janye bude wuraren Ibada a jihar
Abuja ce take bi wa jihar Legas a yawan wadanda suka kamu da cutar sai kuma jihar Kano.
Abuja ce take bi wa jihar Legas a yawan wadanda suka kamu da cutar sai kuma jihar Kano.
Masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da mataimakin shugaban karamar Hukumar Shelleng Lazarus Bakta a jihar Adamawa.
Yanzu mutum 16,658 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 5,349 sun warke, 424 sun rasu.
Abba-Jato ya ce a yanzu haka an bude gidan radiyo a garin Biu dake aiki a kullum a garin.
Gwamnati ta ce daga ranar 29 Yuni duk ma'aikatan gwamnati su dawo aiki.
Idan ba a manta ba a ranar Litini ne Kungiyar NARD ta Sanar cewa ta fara yajin aiki gama a...
Kakakin rundunar, Mohammed Sheh ya shaida cewa Aminu ya amsa laifin sa bayan a kama shi da 'yan sanda suka...
Iron sinadarin ne dake kara jini da karfi a jikin mutum.
Shugaban Kungiyar Roland Aigbovo ya tabbatar da fara yajin aikin wa PREMIUM TIMES.
Duk da yawan mutane da ake samu sun kamu da cutar a kullum a Najeriya, wasu da dama na ganin...