Mahara sun kashe matafiya biyu, sun yi garkuwa da matafiya a titin Lokoja zuwa Abuja
A daidai suna arangama da jami'an 'Yan sanda SARS ne wadannan mutane suka fada inda maharan suka datse.
A daidai suna arangama da jami'an 'Yan sanda SARS ne wadannan mutane suka fada inda maharan suka datse.
Yanzu mutum 13,873 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 4,351 sun warke, 382 sun rasu.
Kotun ta yanke wa Anifowose dake zama a Isale Iyemule, Ijebu Ode wannan hukunci ne ranar Laraba.
Ndam ya fadi haka ne a zaman da kwamitin dakile yaduwar cutar ta yi a jihar ranar Talata.
Yanzu mutum 13,464 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 4206 sun warke, 365 sun rasu.
Lewu ta yi kira ga mata da su daina shan ire-iren wadannan magunguna domin kada ya illata su.
Da yawa daga cikin wadanda suka karbi bashin kudin basu iya biyan wannan basussuka da suka karba ba da hakan...
Mutum 363 suka kamu da kwayoyin cutar Korona a jihar Kaduna. Anyi wa mutum 2485 gwajin cutar. An sallami mutum...
Allah yayi wa mahaifin fitaccen jarumin finafinan Najeriya Ali Nuhu rasuwa ranar Talata.
Rundunar 'yan sandan jihar Delta sun damke wani fasto da ake zargin yayi lalata da 'yar shekara 19 da karfin...