• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

SIYASAR KANO: Ko Alhasan Doguwa ya ci amanar Kabiru Rurum da Kawu Sumaila? Daga Ali Sabo

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
May 13, 2022
in Ra'ayi
0
SIYASAR KANO: Ko Alhasan Doguwa ya ci amanar Kabiru Rurum da Kawu Sumaila? Daga Ali Sabo

A wani ƙawancen siyasa na wasu matasan ƴan siyasa da ludayinsu ke kan dawo da su ka fito daga mazaɓar ɗan majalisar dattawan kudancin Kano, inda su ka ɗauko wani gangami wanda a tunaninsu suke ganin za su ceto al’ummar wannan yanki daga wariya da kuma halin ko in kula da ake nuna masu a wajen fitar da shugabanni a jihar musamman ta ɓangaren zartarwa wato gwamna da mataimakinsa.

Dukkanin al’ummar dake wannan jiha na sane da cewa wannan yanki ya daɗe yana nema a ba shi dama domin fitar da ɗan takarar da zai zama gwamna a wannan jiha, sai dai kash hakan al’ummar wannan yanki ya gaza cimma ruwa.

Yankin Kano ta kudu a baya in mu ka yi duba za mu ga ya fitar da gwamnoni har guda biyu waɗanda suka mulki Kano wannan a tsari na dimokariya wato marigayi Alhaji Muhammad Abubakar Rimi da kuma Sanata Kabiru Ibrahim Gaya wanda a yanzu shi ne ɗan majalisar dattawa mai wakiltar wannan yanki.

Sai dai tun dawowar mulkin dimokaradiya a wannan jamhuriya ta huɗu yanki ke ta ƙishirwar neman ya samu ko da mataimakin gwamna ne amma abin ya ci tura. A yanzu dai zamu iya cewa yau shekara 23 da dawowar wannan jamhuriya amma yankin Kudancin Kano bai amfana da komai ba sai kakakin majalisar dokoki.

Bari mu ɗan yi duba da shugabannin da suka shugabanci jihar Kano daga 1999 zuwa yau. A farkon dawowar dimokuraɗiyya a wannan jamhuriya, Engr. Rabi’u Musa Kwankwasao wanda ya fito daga Kano ta tsakiya ya jagoranci jihar har tsawon shekara huɗu daga shekarar 1999 zuwa 2003 tare da Dokta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin mataimakinsa wanda ya fito daga yankin Kano ta Arewa.

Bayan haɗa wa’adin mulkinsa na shekara huɗu sai Malam Ibrahim Shekarau ya kayar dashi a zaɓen 2003, wanda daga nan ya riƙe jihar har tsawon shekara takwas (2003 – 2011).

Malam Ibrahim Shekarau a lokacin mulkinsa yayi mataimaka guda biyu wato marigayi Engr. Magaji Abdullahi sai kuma Engr. Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo waɗanda dukkaninsu sun fito daga yankin Kano ta Arewa. Bayan kamala wa’adin na su ne, sai Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya sake dawowa a karo na biyu tare da mataikinsa na waccan lokacin Abdullahi Umar Ganduje inda ya karasa zango na biyu na mulkinsu.

Hakazalika, bayan kammala wa’adin mulkin na Kwankwaso ya zaɓi mataikinsa a matsayin wanda zai gaje shi inda ya haɗa takararsu da Ferfasa Hafizu Abubakar, sai dai Farfesa Hafizun bai ƙarasa wa’adin mulkin ba bayan samun wani saɓani da gwamnan na Kano inda ya ajiye aikin nasa.

Daga nan a shekarar 2018 sai Gwamna Ganduje ya zaɓi kwamishinansa na harkokin noma, Dokta Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin wanda zai maye gurbin Farfesa Hafiz, wanda da shi ne ake sa ran za su ƙarasa wa’adin mulkin na su. Dukkanin waɗannan mataimaka na Gwamna Ganduje sun fito ne daga Kano ta tsakiya.

Wannan wariya da ake nunawa wannan yanki na kudancin Kano a siyasar jihar a wannan lokaci, shi ne ya zaburar da wasu jigogi a yanki suka haɗa wata tafiya da suke kira da “Yan Ukun Baba Ganduje” domin su fitar da yanki daga wannan ƙangi na siyasa da su ke ciki.

Jagorori a tafiyar sun haɗa da tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano kuma ɗan majalisa da ke wakiltar al’ummar Rano, Kibiya da Bunkure a majalisar ƙasa a halin yanzu wato Kabiru Alasan Rurum, sai tsohon wakilin al’ummar Sumaila da Takai a majalisar tarayya, Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila da kuma shugaban masu rinjaye a majalisar tarayya kuma wakilin al’ummar Tudun Wada da Doguwa, Alhasan Ado Doguwa.

Wannan tafiya dai tun kafin ta yi nisa masana da dama sun yi haashen cewa ba inda za ta je duba da wasu dalilai, musamman idan aka yi la’akari da son zuciyar wasu daga cikin jagororin.

To amma dai za mu iya cewa tafiyar a baya ta fara armashi domin kuwa an hango jagororin a lokuta da dama suna taro domin shawo kan matsalar ta su inda su ke neman fito da ɗaya daga cikinsu domin neman takarar gwamnan Kano a kakar zaɓen shekarar 2023.

Dukkanin alamu sun yi nuni da cewa Kabiru Alasan Rurum shi ne wanda za su sanya a gaba. Sai dai kamar yanda alamu su ka yi nuni, da yawa daga cikin masu fashin bakin siyasar Kano sun tabbatar da cewa tafiyar ba za ta yi nisa ba, duba da irin mutanan da aka haɗa a tafiyar.

Sanin kowa ne cewa waɗannan ƴan siyasa su na da mabambantan ra’ayi sannan suna da son kansu fiye da ta al’ummarsu. Wanda hakan ne ta sa akai hasashen cewa za su iya fifita buƙatarsu akan ta al’ummar yankin, sai ga shi kuwa hakan ce ta kasance a ƙarshen tafiyar.

Rugujewar ƙawancen siyasar ya faru ne bayan da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya furta cewa zai goyin bayan mataimkinsa tare da tsohon kwamishinan ƙananan hukumomi a kakar zaɓe mai zuwa. Wannan furuci na Gwamna ya sanya al’umma tunanin cewa zai harzuƙa dukkanin jagororin wannan tafiya, sannan su ɗauki matsaya guda ɗaya tare, sai dai kash sai aka jiyo ɗaya daga cikinsu wato Alhasan Ado Doguwa na alakanta kan sa da wannan zaɓi na Gwamna.

Tuni dai aka rasa shugabanni biyu daga cikin tafiyar, domin tuni sun fice daga jam’iyyar APC akan zargin rashin adalci daga Ganduje. Sai dai a iya cewa Alhasan Ado Doguwa ya maƙale a baya, ya zaɓi fifita buƙatarsa akan ta al’ummar yanki Kano ta Kudu.

Ali Sabo Dan Jarida ne kuma mai sharhi akan al’amuran yau da kullum. Ya rubuto daga Kano. Za a iya samun sa akan adireshinsa na imel aliyuncee@gmail.com

Tags: DoguwaHausaKanoLabaraiNewsPREMIUM TIMESSumaila
Previous Post

DUBU TA CIKA: An damke Kansilan Soba ya na safarar bindigogi ga ƴan bindiga a Giwa, jihar Kaduna

Next Post

SHIGAR-BURTUN EMEFIELE CIKIN APC: INEC ta fara tunanin kwashe muhimman takardun zaɓe daga CBN

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su
  • TSAKANIN ATIKU DA KEYAMO: Keyamo ya ɗaukaka ƙarar hukuncin tarar Naira Miliyan 10 da Kotun Tarayya ta danƙara masa
  • KOTUN ZAƁEN SHUGABAN ƘASA TA ƊAU ZAFI: Yadda Atiku ya kaɗa hantar Tinubu, APC da INEC a zaman shari’ar ranar Laraba
  • Gwamna Uba Sani ne ya yi Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai
  • Sanatoci 67 sun rattaba hannu Yari suke so, da karin wasu na nan tafe – Inji Abdul Ningi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.