INEC ta ce Doguwa bai ci zaɓe ba, ‘yan da-tsiya-tsiya su ka tilasta Baturen Zaɓe ya ba shi nasara
Doguwa dai ya na Majalisar Tarayya tun 2007, ana raɗe-raɗin kuma ya na tunanin ya shiga ya fita ya zama ...
Doguwa dai ya na Majalisar Tarayya tun 2007, ana raɗe-raɗin kuma ya na tunanin ya shiga ya fita ya zama ...
Ya ce Kotun ta kalubalanci hukumar 'yan sanda saboda kai Doguwa kotun da bata da hurumin sauraron irin laifin da ...
Doguwa ya ce ya yi mamakin farmakin da aka kai masa, saboda ya rigaya an yi masa sulhu da Garo, ...
Amma kuma da ya ke bayani a nasa ɓangaren, Sule-Garu ya ce sam ba haka a ka yi ba.
Doguwa ya yi wannan iƙirarin ne a ranar Lahadi, lokacin da ya ke karɓar kyautar karramawa daga ƙungiyar Kano Citizens ...
Tuni dai aka rasa shugabanni biyu daga cikin tafiyar, domin tuni sun fice daga jam’iyyar APC akan zargin rashin adalci ...
Datti ya samu kuri'u 48,601, shi kuma Jibrin ya samu kuri'u 13,587.
A Majalisar da ta gabata, Doguwa shi ne Bulaliyar Majalisa, wato Mai Tsawatarwa.
Bala Na’Allah ya ce ai dama bai yiwuwa haka kawai daga Shugaba Buhari ya turo musu kasafi kawai sai su ...
Daga karshe ya ce mahajjatan jihar za su far dawowa ne daga ranar 5 ga watan Satumba.