SIYASAR KANO: Ko Alhasan Doguwa ya ci amanar Kabiru Rurum da Kawu Sumaila? Daga Ali Sabo
Tuni dai aka rasa shugabanni biyu daga cikin tafiyar, domin tuni sun fice daga jam’iyyar APC akan zargin rashin adalci ...
Tuni dai aka rasa shugabanni biyu daga cikin tafiyar, domin tuni sun fice daga jam’iyyar APC akan zargin rashin adalci ...
Hon Sumaila ya fadi haka ne a hira da yayi da PREMIUM TIMES a makon da ya gabata.