• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Mambobin Majalisar Tarayya Marasa Rinjaye na Arewa sun goyi bayan kudirorin Gwamnonin Kudu 17

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 15, 2021
in Rahotanni
0
Mambobin Majalisar Tarayya Marasa Rinjaye na Arewa sun goyi bayan kudirorin Gwamnonin Kudu 17

Mambobin Majalisar Tarayya Marasa Rinjaye, wato na bangaren adawa, sun bayyana goyon bayan su 100 bisa 100 ga kudirori 12 da Gwamnonin Kudu su ka zartas kan matsalar tsaro.

Dama kuma a ranar Laraba Sanatoci da Mambobin Majalisar Tarayya na Kudu su ma sun goyi bayan matsayar da gwamnonin 17 na kudu su ka dauka.

A ranar Asabar kuma Mambobin Majalisar Tarayya Marasa Rinjaye daga jihohin Arewa 19, sun fitar da takardar goyon bayan Gwamnonin Kudu 17.

Cikin wata takarda da Amos Gwamna na PDP daga Kaduna da Solomon Maren na PDP daga Filato su ka sa wa hannu, tare da Rimande Shawulu, Taraba, Mark Gbillah daga Benuwai da Tajudeen Yusuf, PDP daga Kogi, sun yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya yi aiki da kuma amfani da dukkan shawarwarin da gwamnonin suka zartas.

Sun ce Buhari ya fito ba tare da bata lokaci ba a fara shirye-shiryen tsara kudirin sake fasalin kasa.

Kuma sun nemi Buhari ya sake duba irin nade-naden mukaman da ya ke yi, inda ya ke fitata wani bangare a kan sauran bangarorin kasar nan.

Haka ma PREMIUM HAUSA a tsakiyar makon nan ta buga labarin yadda Gwamnonin APC bakwai sun watsa wa Buhari kasa a ido, su ka goyi bayan gwamnonin kudancin kasar baki dayan su.

Gwamnonin APC bakwai na daga cikin gwamnoni 17 na kudancin Najeriya, wadanda su ka nuna wa Shugaba Muhammadu Buhari tantagaryar gazawar wa wajen shawo kan matsalar tsaro a fadin kasar nan, a ranar Talata.

Gwamnoni 15 tare da wakilcin mataimakan gwamnoni biyu ne su ka yi taro a Asaba, babban birnin Jihar Delta, inda a ranar Talata su ka fito wa Shugaba Buhari da kudirori 12 domin magance tabarbarewar tsaro a kasar nan.

Gwamnonin APC da su ka halarci taron na Asaba sun hada da Sanwo Olu na Lagos, Gboyega Oyetola na Osun, Dapo Abiodun na Ogun, Kayode Fayemi na Ekiti, Hope Uzodinma na Imo, Dave Umahi na Ebonyi da Rotimi Akeredolu na Ondo.

Akwai Gwamnonin PDP tara sai kuma Gwamna Willie Obiano na Anambra daga jam’iyyar APGA.

Abin mamaki ma shi ne yadda dukkan gwamnonin APC ba su nuna ja-in-ja a kan batutuwan da aka tauna ba.

Sannan kuma Gwamnan APC ne, Rotimi Akeredolu na na Ondo ya shugabanci taron. Kuma shi ne ya yi wa manema labarai jawabi bayan kammala taron.

Jama’a da dama na ganin cewa kudirorin da gwamnonin kudu 17 su ka zartas, sun yi kamanceceniya da wasu kudirori da gwamnonin APC su ka taba zartaswa a wani taron su cikin 2018.

Ana ganin mai yiwuwa gwamnatin tarayya ta dauki batun na gwamnonin kudu da muhimmanci, har ta tashi tsaye ra yi rawar gani wajen gaggauta shawo kan matsalar tsaro.

Muhimman Bukatun Da Gwamnonin Kudu 17 Ke Nema Kan Matsalar Tsaro, Rashin Adalci A Raba Manyan Mukamai, Fulani Makiyaya Da Sake Fasalin Rabon Arzikin Kasa.

1. Mu Gwamnonin Kudu 17 mu na kara jaddada bukatar ganin cewa Najeriya ta ci gaba da kasancewa kasa daya dunkulalliya, amma a bisa turbar adalci ga kowane bangare na yankin kasar nan baki daya.

2. Mun lura cewa kwararar makiyaya masu dauke da muggan makamai da sauran manyan masu laifuka zuwa cikin yankin Kudanci, lamarin na kara nuna irin matsalar tsaron da ta kai jama’a su na zaune cikin halin kasa gudanar da rayuwar su da ta hada da kasuwanci da harkokin noma da bunkasa tattalin arziki. Wannan kuwa ya haifar da barazana ga samar da abinci da kuma barazana ga tsaro baki daya.

To dalilin haka mun hana kiwo kwata-kwata a jihohin kudu. Wato kiwon da ba a iya daure dabbobi a ciyar da su, sai dai a rika gararambar yawo da su ana neman abinci.

3. Mun hana yawon kiwo ana karkado dabbibi daga Arewacin kasar nan ana nauso mana da su nan Kudu.

4. Mun goyi bayan Gwamnatin Tarayya cewa ta fito ta taimaka wa duk jihar da ta ga za ta yi tsarin kiwon dabbobi na zamani.

Don haka mu na bukatar a gaggauta sauya fasalin Najeriya ta yadda za a amince kowace jiha ta kafa ‘yan sanda na kan ta. Kuma a sake fasalin rabon arzikin kasa, a sake fasalin rabon kudaden shiga ta yadda tsarin zai fifita jihohin da aka fi samo arzikin daga yankunan su. Wannan shi ne zaman gaskiya, babu cuta ba cutarwa na tsarin federaliyya ta zahiri.

5. Mu na sanar da cewa saboda masu tayar da jijiyoyin wuya a kasan, mu na kira da a gaggauta kiran taro na kasa.

6 Akwai bukatar a sake duba irin yadda aka yi nade-naden mukamai yanzu haka a Ma’aikatu da Hukumomin Gwamnatin Tarayya, ciki kuwa har da Hukumomin Gwamnati.

7. Mu Gwamnonin Kudancin Najeriya na kira ga gaggawa a kira Babban Taron Tattaunawa na Kasa, ganin yadda bangarorin kasar nan ke ta karajin korafe-korafen neman a rika tafiya tare da kowane sashi a tafiyar da gwamnati.

8. Mun zartas cewa akwai bukatar mu kara dankon zumunci da hadin kai tsakanin Jihohin Kudu da kasar nan baki daya.

9. Mun matukar damu da yadda ake samun matsanancin cinkoson motoci a kan babban titin Apapa, tashar ruwan da can ne jijiyar tattalin arzikin Najeriya. Wannan cinkoso na kawo koma baya sosai ga tattalin arziki.

Saboda haka mun zartas da cewa Gwamnatin Tarayya ta gina karin tashoshin jirage a wasu jihohi domin saukake wancan cinkoso na Tashar Apapa.

10. Mun damu da kokarin sake kulle kasar nan saboda korona. Saboda kullewar za ta haifar da matsananciyar matsalar tattalin arziki. Saboda haka mu na kira Gwamnatin Tarayya ta hada karfi da Gwamnatocin Jihohi domin a bijiro da hanyar dakile cutar korona ta bai-daya.

11. Mu na matukar damuwa da gagarimar matsalar tsaro da ke ci gaba da dagulewa a kasar nan. Ya kamata Shugaban Kasa ya yi wa jama’ar kasar nan jawabin da zai kara wa mutanen kasar nan kwarin guiwa.

12. Mu na matukar godiya ga Gwamna Ifeanyi Okowa saboda daukar nauyin wannan taro da ya yi da kuma karimcin da ya nuna mana yayin taron.

Tags: AbujaLabaraiMajalisaMarasa rinjayeNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

WURU-WURUN DALA MILIYAN 65: Gimba Kumon da ICPC ke farauta, yanzu ba surukin Buhari ba ne – Fadar Shugaban Kasa

Next Post

Gwamnoni su fara rufe tsiraicin da su ka yi wa jihohin su, kafin su nemi sutura a hannun Gwamnatin Buhari -Sanata Lawan

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Ni ban ce Buhari zai mika wa majalisa sunayen ministoci ba – Ahmed Lawan

Gwamnoni su fara rufe tsiraicin da su ka yi wa jihohin su, kafin su nemi sutura a hannun Gwamnatin Buhari -Sanata Lawan

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru
  • TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa
  • FCT ABUJA: Wike ya kori shugabanni da daraktocin hukumomi 21
  • Kotu ta yi watsi da ƙarar PDP a Shari’ar gwamnan Kaduna, dalili kuwa shine wai ba ta shigar da ƙara da wuri ba
  • MASHAHURAN JAMI’O’IN DUNIYA: Jami’ar Bayero ta fita kunya, Covenant da UI ne kawai ke gaba da ita a Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.