KORONA: Mutum 188 suka kamu, mutum 56,017 suka kamu a Najeriya

0

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 188 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Juma’a.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Juma’a sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum – 47, Enugu 25, Filato 21, FCT 14, Abia 11, Delta 10, Bauchi 8, Ondo 8, Kaduna 8, Ogun 6, Imo 5, Benue 4, Katsina 4, Taraba 4, Edo 3, Kwara 3, Oyo 3, Rivers 2, Yobe 2.

Yanzu mutum 56,017 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 43998 sun warke, 1076 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu mutum 10,943 ke dauke da cutar a Najeriya.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum 18,551 FCT –5,405, Oyo – 3,213, Edo –2,609, Delta –1,790, Rivers 2,199, Kano –1,728, Ogun – 1,732, Kaduna –2,239, Katsina -830, Ondo –1,583, Borno –741, Gombe – 746, Bauchi – 679, Ebonyi –1,034, Filato -3,058, Enugu – 1,223, Abia – 827, Imo – 546, Jigawa – 322, Kwara – 992, Bayelsa – 392, Nasarawa – 446, Osun – 804, Sokoto – 159, Niger – 244, Akwa Ibom – 283, Benue – 464, Adamawa – 230, Anambra – 226, Kebbi – 93, Zamfara – 78, Yobe – 67, Ekiti – 299, Taraba- 95, Kogi – 5, da Cross Rivers – 83.

Share.

game da Author