Buhari ya ragargaji Atiku a jihar Yobe

0

A sakamakon zaben da aka bayyana na jihar Yobe, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ragargaji ruwan kuri’u daga jihar jihar.

A sakamakon zaben da aka bayyana na jihar, jam’iyyar APC na shugaba Buhari ta narki kuri’u 497,914 ita ko jam’iyyar PDP da Atiku Abubakar ke fafatawa a ciki ta samu kuri’u 50,763 kacal.

Su duka wakilan jam’iyyun biyu sun saka hannu a sakamakon zaben.

Share.

game da Author