Ƙaƙudubar kwangilar titin Naira tiriliyan 15.6 da gidogar sayar wa OVH gidajen man NNPC 550, ya nuna Tinubu ya jinginar da Najeriya la’ada waje’ – Atiku
Yayin da jaridar PREMIUM TIMES ta nemi sanin cikakkun bayanai da kwafen yarjejeniyar, sai aka hana ta.