• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    ‘Yan sanda sun damke dan shekara 30 din da ya nemi yi wa dattijiya mai shekaru 75 fyade

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

Kotu ta raba auren wasu ma’aurata saboda rashin gamsar da maigidan a gado da matar ba ta yi

Aisha YusufubyAisha Yusufu
December 18, 2018
in Labarai
0
Woman

Woman

Kotun Igando dake jihar Legas ta warware auren Adenike da mijinta Tosin Owolabi saboda Tosin yace matarsa bata isarsa a duk lokacin da ya kwanta da ita.

Adenike ta bayyana a kotun cewa kulun Tosin na yi mata gorin cewa bata isarsa kamar yadda sauran matan sa na waje.

“Na auri Tosin shekaru bakwai da suka wuce kuma mun haifi ‘ya’ya biyu amma hakan ba shine ke hana Tosin lakada mun a duk lokacin da ya ga dama. Sannan kuma ga shi da masifar neman mata a waje. A haka kuma sai ya rika zargina da neman maza a waje nima.

Adenike ta roki kotu ta raba auren su ganin cewa yanzu babu sauran kauna a tsakanin su.

Shi kuwa mijin nata wato Tosin ya amince da a raba auren duk da yana matukar son matar sa kamar yadda ya shaida wa kotun.

Ya ce tabas yana lakada wa matarsa Adenike duka amma ya yi haka ne saboda ya gano cewa Adenike na bin maza a waje.

A karshe alkalin kotun Adeniyi Koledoye ya raba auren sannan ya yanke hukunci kula da ‘ya’yan su biyu da wadannan ma’aurata suka haifa wa Adenike.

Sannan ya ce Tosin zai dauki nauyin makaranta da ciyar da ‘ya’yan su biyu.

Tags: AbujaAdeniran LabaraiHausaLabaraiNajeriyaPREMIUM TIMESTosin Adenike
Previous Post

RAKA TSUMMA JUJI: Yadda kurwar Klopp ta rika fatattakar Mourinho a duk inda ya shige

Next Post

Mahara sun kashe Air Chief Marshal Alex Badeh a hanyar gonar sa

Next Post
Alex-Badeh

Mahara sun kashe Air Chief Marshal Alex Badeh a hanyar gonar sa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ‘Ku taimaka kada ku bari ƙasar mu ta ruguje’ -Roƙon Gwamnan Bayelsa ga mazauna Amurka
  • ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro
  • Yadda gwamnatin Barno ta kamfaci kuɗin ‘Baitil Malin’ jihar ta siya ragunan karya ga talakawa
  • ‘Ga mu nan tafe, duk inda kuke za mu kutsa mu yi ragaraga da ku” – Sakon Buhari ga ‘yan bindigan da suka kai harin Shiroro
  • Wike ya nuna Ko-In-Kula ga tawagar sulhu da Atiku ya aika masa can kasar Turkiya in da yake hutu

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.