CORONAVIRUS: INEC ta ce ba za ta dage zaben gwamnan Edo da na Ondo ba
Barkewar cutar Coronavirus a Najeriya ya tilasta INEC dage zaben cike-gurabu a jihohin Bayelsa, Filato da Imo.
Barkewar cutar Coronavirus a Najeriya ya tilasta INEC dage zaben cike-gurabu a jihohin Bayelsa, Filato da Imo.
Jihar Katsina ta sa dokar hana cakuduwa wuri daya, ciki har da dakatar da sallar Juma'a tun a makon da ...
Obasanjo ya yabawa sannan yayi wa El-Rufai fatan alkhairi a wannan rana da yake murnar zagayowar ranar haihuwarsa.
Bello Matawalle ya bada umurin rufe wannan makaranta tare da dakatar da malaman dake aiki a makarantar.
Karlsen yace domin ganin hakan ya faru EU ta bada Najeriya tallafin Euro miliyan 200.
Hukumar Kwastan ta kama motoci 1,072 da buhunan shinkafa 19,000 a jihar Katsina
Yace sanata Abaribe ne kawai zai tsira daga farautar su saboda haka kowa ya kwana da shiri.
Muhimmancin ranar Arafat, Daga Dr Bashir Aliyu Umar
Ya yi kira ga al’ummar jihar Abia su tabbatar APC ce suka zaba domin ta ci gaba da mulki a ...
Kotu ta raba auren wasu ma'aurata saboda rashin gamsar da maigidan a gado da matar ba ta yi