Buhari ya dawo

0

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya dawo Kasa Najeriya bayan halartar taron Kungiyar kasashen rainon Ingila CHOGOM da a kayi a Kasar Britaniya.

Buhari ya sauka a filin Jirgin Saman Abuja da misalin karfe 7:30 na daren Asabar.

Gwamnan Jihar Imo, Rochas Okorocha, sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha, da Abba Kyari be suka tarbi Shugaba Buhari.

Share.

game da Author