Mutum sama da 4,000 sun kamu da zazzabin lassa a Najeriya – NCDC
Ya kan yi wahala a gano cutar a jikin mutum domin ya kan dauki tsawon kwanaki shida zuwa 21 kafin ...
Ya kan yi wahala a gano cutar a jikin mutum domin ya kan dauki tsawon kwanaki shida zuwa 21 kafin ...
Tsafta: A yawaita wanke hannaye da ruwa da sabulu kafin da bayan an ci abinci sannan idan an kammala amfani ...
Idan aka Tara shara kada a rika zubar da shi kusa da gida a rika kaiwa can waje mesa da ...
Zuwa yanzu mutum 929 sun kamu sannan cutar ta yi ajalin mutum 172 a kananan hukumomi 103 dake jihohin 25 ...
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa a shekarar 2022 mutum 894 sun kamu da zazzabin Lassa ...
Hukumar ta sanar da haka ranar Alhamis. NCDC ta ce an samu ragowa a yaduwar cutar daga mutum 57 zuwa ...
Ma’aikatan kiwon lafiya su tabbata sun nemi magani da zarar allurar da suka yi amfani da shi a jikin wanda ...
Cin ‘ya’yan itatuwa: Kafin a ci ‘ya’yan itatuwa ko kuma ganye a rika wanke su sosai. Hakan na kau da ...
Kada a ci kayan marmarin da bera ya saka baki a kai: Wannan ganganci ne sosai, don haka a guji ...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa mutum 247 ne suka kamu da zazzabin lassa a kasar ...