Sunayen malaman da suka ci kashi 75 bisa 100 a jarabawar Kaduna

0

Sunayen wadanda suka ci kashi 75 bisa 100 a jarabawar gwaji da gwamnatin jihar Kaduna tayi wa malaman makarantun firamaren jihar.

Shugaban hukumar SUBEB na jihar Nasir Umaru ya ce cikin malamai 33,000 da suka rubuta jarabawar 11,200 ne kawai suka sami nasarar cin kashi 75 bisa 100 na tambayoyin da aka yi musu.

Ya Kara da cewa gwamnati ta Kafa wata kwamiti domin duba korafe-korafen da wasu malamai su keyi game da sakamakon jarabawar don bi musu hakkin su.

LATSA NAN DON SAMUN SUNAYEN DUKA
Results-of-the-Competency-Test-for-Teachers

Share.

game da Author