YAWON GARARAMBA: Jihar Kano ta fi kowace jiha yawan yaran da ba su zuwa makarantar firamare -NBS/UBEC
Jihar Zamfara kuwa akwai yara har 422,214. Sai ta goma ita ce Jihar Bauchi mai tulin ƙananan yara waɗanda ba ...
Jihar Zamfara kuwa akwai yara har 422,214. Sai ta goma ita ce Jihar Bauchi mai tulin ƙananan yara waɗanda ba ...
Ministan ilimi Nwajuiba ya umurci duk hukumomin rubuta jarabawar da su gaggauta fidda jadawalin Jarabawar su nan da mako daya.
Hakan inji Buhari, ya zama wajibi kan kowane yaro ya samu ilmin firamare da na sakandare.
Gwamnatin Jigawa za ta ciyar da daliban aji 4 zuwa 6
Idan da an amince da wannan tsari, iyayen yara za su rika biyan kudin makaranta a kan tsarin yawan ‘ya’yan ...
Shi dai wannan abinci gwamnatin tarayya ce take ciyar da daliban makarantun gwamnati dake fadin kasar nan.
A farkon 2015, gwamnatin jihar Adamawa ta sallami malaman firamari sama da 600.
Ya ce a karamar makarantar sakandare kuma akwai dalibi 68 ga kowane malami daya, babbar sakandare kuwa dalibai 46 ga ...
Malamai daga kananan hukumomi 23 na jihar ne za su sami wannan horo
Sama da malamai 21,000 ne suka fadi jarabawar gwajin.