Masu harkallar filaye a Abuja, zubar da shara ko ina, gine-gine barkatai, duk sun tashi aiki – Wike
Wike ya ce babu ruwan sa da ko kai wanene ko kuma ka san wani, idan ka yi ba daidai ...
Wike ya ce babu ruwan sa da ko kai wanene ko kuma ka san wani, idan ka yi ba daidai ...
Akwai tsohon gwamna Badaru Abubakar da gwamnan Osun Gboyega Oyetola, wanda su ma sun shiga cikin sunayen.
Tsohon Gwamna Ayo Fayose ya jaddada cewa ran sa za ta ɓaci sosai matsawar Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ƙi ...
RIGIMAR SHUGABANCIN MAJALISA: 'Ina goyon bayan Abbas, shi zan yi wa kamfen wurjanjan' - Wike
Tuni dai Wike ya bayyana cewa yau Laraba ranar hutu ce, kuma ya yi kira ga jama'a a fito a ...
Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP ya samu kuri'u 368 yayin da Rabi'u Kwankwaso na jam'iyyar NNPP ya samu kuri'u 161.
A martanin da Dino ya mayar masa, ya ce, "Wike ya ma fi kowa sanin cewa na cancanta. Domin da ...
Haba jama'a, Allah na tuba, ai Dino Melaye ba shi da kimtsuwa, kamun kai da natsuwar da zai zama gwamna ...
Ya ce kowace ƙaramar hukuma mace ce Mataimakiyar Shugabar Ƙaramar Hukuma, sannan kuma akwai kansila mata biyar a kowace ƙaramar ...
Wike ya roƙe su kada su zaɓi shugaban da idan ya hau mulki zai kwance masa zani a kasuwa, a ...