FIRGICI DA ZAMAN ƊAR-ƊAR A ABUJA: ‘Ba bam ne ya fashe a Maitama ba, kwantinar shara ce a wata bola ta yi bindiga daraaam’ – Cewar ‘Yan Sanda
Kakakin Yaɗa Labaran 'Yan Sandan FCT Abuja, Josephine Adeh, ta ce wata kwantinar jibge shara ce ta sha zafin rana, ...