SHUGABAN ƘASA 2023: Wike ya roƙi ‘yan Jihar Ribas kada su zaɓi shugaban da zai hau ya kwance masa zani a kasuwa
Wike ya roƙe su kada su zaɓi shugaban da idan ya hau mulki zai kwance masa zani a kasuwa, a ...
Wike ya roƙe su kada su zaɓi shugaban da idan ya hau mulki zai kwance masa zani a kasuwa, a ...
Tinubu ya ziyarci Wike a ofishin sa dake garin Fatakwal, Babban birnin jihar Ribas a yayin da ya halarci gangamin ...
Kakakin APC a Jihar Ribas, Darlington Nwauju ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar ...
Cikin watan Disamba dai Wike ya yi alwashin cewa zai bayyana wanda zai goyi baya a zaɓen shugaban ƙasa a ...
Gwamna Wike ya bada sanarwar bai wa Obi da rundunar kamfen ɗin sa haɗin kai ya yi taron sa lafiya ...
Ortom ya samu rakiyar Gwamna Nyesom Wike na Ribas, Okezie Ikpeazu na Abia da Ifeanyi Ugwuanyi na Enugu.
Wike da wasu gwamnonin PDP huɗu dai su na so Shugaban PDP Iyorchia Ayu ya sauka, a zaɓi ɗan kudu ...
Ebiri ya ƙara da cewa gwamna Wike ya baiwa waɗanda amabliyar ruwa yayi wa ta'adi tallafin naira biliyan ɗaya.
Da safiyar Talata ɗin nan na dawo daga Landan tare da Wike, kuma har yanzu ina nan kan baka na ...
Jang ya Yi wannan iƙirarin ne bayan magoya bayan ɓangaren Wike sun tashi daga taron ɓalle wa daga kwamitin kamfen ...