Gogarman aiki, dakaren tabbatar da adalci, mai tsage gaskiya komai ɗacinta, tsohon gwamna Kaduna, Nasir El-Rufai ya shiga cikin jerin sunayen ministocin da shugaba Bola Tinubu zai nada.
Akwai tsohon gwamna Badaru Abubakar da gwamnan Osun Gboyega Oyetola, wanda su ma sun shiga cikin sunayen.
Tsohon gwamnan Ribas, Nyesome Wike, wanda shi ɗan jam’iyyar PDP ne ya shiga cikin sunayen
Ga sunayen:
Abubakar Momoh
Yusuf Maitama Tuggar
Ahmad Dangiwa
Hannatu Musawa
Uche Nnaji
Betta Edu
Dr. Diris Anite Uzoka
David Umahi
Ezenwo Nyesom Wike
Muhammed Badaru Abubakar
Nasir El Rufai
Ekerikpe Ekp[o
Nkiru Onyejiocha
Olubunmi –
Stella Okotete
Uju Kennedy Ohaneye
Bello Muhammad Goronyo
Dele Alake
Lateef Fagbemi
Mohammad Idris
Olawale Edun
Waheed Adebanwp
Emman Suleman Ibrahim
Prof Ali Pate
Prof Joseph Usev
Abubakar Kyari
John Enoh
Sani Abubakar Danladi
Discussion about this post