CORONAVIRUS: Mutum 10 sun kamu a Najeriya, yanzu 224 a Najeriya
Daga cikin wadannan kasashe sama da miliyan daya na dauke da cutar, mutum 65,000 su mutu sannan 253,000 sun warke.
Daga cikin wadannan kasashe sama da miliyan daya na dauke da cutar, mutum 65,000 su mutu sannan 253,000 sun warke.
Har yanzu dai jami’an EFCC ba su ce komai dangane da kama jami’in kula da hada-hadar kudade ta SSS ba.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Neman ilimin addini ko na rayuwa yana zamowa farali a kan kowa.
Wajibi ne ga dukkannin mai ta’amuli da kayan maye ya barsu kuma yaji tsoron Allah akan haka.
Imamun Nawawi ya hada sigogin salatan a cikin wanna sigar da wasu malamai ke ganin girman darajar sa:
Wasu daga cikin amsoshin abin takaici ne.
Al-Kur’ani yayi bayanin haka a cikin surori kamar Al-Hajj:23, Al-Insan: 12 : 21, Fadir: 33, Al-Kahaf:31, da sauran Hadisai da ...
Ibnu Qayyim ya ruwaito cewa ma’abuta ilimi duk sun karkata akan cewa Sunan Allah Mafi Girma (Ismullahil-A'azam) shi ne “ALLAHU”.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.