BA WUTAR, BA KUƊIN BA MAFITA: ‘CBN ya kashe naira tiriliyan 1.3 cikin shekaru biyar a fannin inganta wutar lantarki – Emiefile
An shafe shekaru masu 'yawa ana yi mana 'yar-burum-burum kan aikin gyaran wutar lantarki a ƙasar nan
An shafe shekaru masu 'yawa ana yi mana 'yar-burum-burum kan aikin gyaran wutar lantarki a ƙasar nan
Damilola ta ce wata rana ta fita yin cefane inda bayan da ta dawo ta iske kayanta a waje wasu ...
A rana mukan yi cinikin Naira 10,000 sannan a duk ranar da ba mu yi aiki ba mukan yi asarar ...
Aliyu Idris mai shekaru 26 kuma tela, ya ce yana cikin matsalar kuɗi, don haka ne ya yanke shawarar sanya ...
Ya nuna damuwa dangane da yadda ake ƙara samun rata da tazara mai yawa tsakanin masu hali da faƙirai da ...
Blessing ta siyar da Semilore Agoro mai shekara 4 da Deborah Agoro mai shekara 2 akan naira N300,000, naira 150,000 ...
Ƙudirin mu na tsamo mutum miliyan 100 cikin ƙangin talauci a cikin shekaru 10 na nan kan hanya duk kuwa ...
Sai dai kuma wasu kasashen ana samun saukin farashin sukari, saboda yadda kasar Indiya ta rika dumbuza sukari zuwa kasashen ...
A yau Talata ce Gwamnan zai yi ganawa da manema labarai, misalign karfe 2:15 na yamma, inda zai bayyana sanarwar ...
Lamido ya bayyana haka a taron sasanta ƴaƴan jam'iyyar PDP a garin Dutse babban birnin jihar Jigawa.