• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

RAHOTON MUSAMMAN: Yadda talauci da matsalolin rayuwa ke tilasta mata zaman dole a gidajen aure’ duk da wulakancin maza

Aisha YusufubyAisha Yusufu
March 3, 2022
in Rahotanni
0
An kama matashin da ya yi wa gyatuma ‘yar shekara 70 fyade, bayan ya gudu ya bar wando, a dakin ta

Sakamakon binciken da Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta gudanar ya nuna cewa mata akalla kashi 33% ne mazajen su ke cin zarafinsu a duniya.

Binciken ya kara nuna cewa kashi daya bisa uku na mata masu shekara 15 zuwa 49 sun kai karan yadda mazajen su ke cin zarafinsu a duniya.

WHO ta ce mafi yawan lokutta matan da mazajen su ke cin zarafin su basu iya barin auren su duk da cewa mazajen su na cin zarafinsu.

A Najeriya rashin samun ilimin boko, talauci da rashin samun karfin gwiwar kai karar mazajen mata na daga cikin matsalolin dake hana a kwato wa matan dake fama da irin wannan matsala hakkunan su.

Damilola

Wata matar aure kuma mahaifiyar ‘ya’ya uku mai shekara 25 Damilola Lake ta bayyana cewa ta auri mijinta Israel Alake a shekarar 2018.

Damilola ta ce a lokacin da ta auri mijinta tana da shekaru 21 sannan tana koyan yin kwalliya irin na zamani da ake yi wa mata lokacin buki.

Ta ce mijinta Israel aikin wutan lantarki yake yi a lokacin sannan yana yawan yi mata kyautan kaya da kudi. Ta ce kafin su yi aure Israel ya yi mata alkawarin bude mata shago domin ta ci gaba da sana’ar yi wa mutane kwalliya.

Damilola ta ce mijinta ya canja bayan sun yi aure sun haifi ya’ya biyu.

Ta ce a lokacin ya fara wulakanta ta tare da yi mata dukan tsiya, Israel baya kula da ita da ‘ya’yan ta sannan duk alkawarin da ya dauka mata kafin su yi aure ya ki cikawa.

Damilola ta ce wata rana ta fita yin cefane inda bayan da ta dawo ta iske kayanta a waje wasu ma an zubar da su a kwata.

Ta ce tare da rokon makwabta da kyar Israel ya fito ya bayyana laifin da ta aikata cewa wai ta fita ba tare da izinin da ba kuma ta bar ‘ya’ya da yunwa.

Damilola ta ce yanzu haka tana jinyar raunin da Israel ya ji mata a wani dukan da ya yi mata a kwanakin baya.

Ta ce baza ta iya barin auren ta ba duk da wahalan da take Sha saboda naira 10,000 take samu a wata sannan gata da yara uku.

Damilola ta bayyana wa PREMIUM TIMES Damilola ta roki gidan jaridar da kada su fadi sunan ta sannan kada su bari mijinta Israel ya sani saboda idan ya sani zai kashe ta.

Zainab Ilias

Zainab Ilia’s mai shekara 27 ta ce ta auri mijinta Imran Ilias bayan ta rubuta jarabawar JAMB sau shida ba ta yi nasara ba.

Ta ce ta auri Imran a shekaran 2017 sannan a lokacin ya yi alkawarin taimaka mata ta ci gaba ta karatunta na Boko.

Zainab ta ce Imran yana da digirin Amma ta ce tun bayan da ta aure sa ya fara cin zarafin ta.

Ta ce Imran na yi mata gorin rashin shiga jami’a baya ga dukan da yake mata sannan da rashin kula da yake wa ita da ‘ya’yan ta.

Zainab ta ce tayi tsawon shekara uku ba tare da ta ga iyayen ta ba saboda Imran ya hanata.

Ta ce a shirye take ta ci gaba da zaman auren Imran saboda ‘ya’yan ta Kuma saboda Bata da kudin ta za ta iya kula da kanta ta ‘ya’yan ta idan ta fita daga auren ta.

Zainab ta ce idan Imran zai Kara aure ya yi amma ya tabbatar yana kula da iyalinsa.

Matakin da ya kamata a dauka

Kungiyar ‘Spotlight Initiative’ ta hada hannu da European Union (EU), United Nations (UN) da kungiyoyin kare rajin dan Adam domin tsara matakan da za su taimaka wajen kare hakkin matan da mazajen su ke cin zarafinsu.

Kodinatan kungiyar a Najeriya Hadiza Dorayi ta ce kamata ya yi a ware wa mata tun suna yara kansu game da mahimmancin shigar da kara a duk lokacin da Wani ya ci zarafinsu.

Hadiza ta ce kungiyar na tallafawa mata sama da 200,000 da suka fita daga gidajen mazajen su saboda irin wannan matsaloli wajen ganin sun samu ilimin boko domin samun aikin yi.

Ta ce mata kowace mace za ta iya fita daga auren da ake cin zarafin ta inda bata raina kanta ba.

Hadiza ta ce kungiyar su na kokari wajen wayar da kan matan dake fama da matsala irin haka a auren su.

Ta ce idan mace ta amince ta fita daga gidan mijinta kungiyar ta na horar da mata sana’o’in hannu domin su fara cin gashin kansu.

Hadiza ta ce kungiyar na aiki a jihohi 10 kuma ta gina gidaje da dama domin kula da matan da suka baro gidajen mazajen su.

Tags: AbujaDamilolaHausa AbujaNewsPREMIUM TIMESTalauci
Previous Post

KO YA DAWO, KO BA YA DAWO BA: Gwamnantin Buhari za ta tura Abba Kyari fuskantar tuhuma Amurka

Next Post

SHUGABANCIN APC: Duk wanda Buhari ya nuna, shi zan bi kuma shi ne zaɓi na – Modu Sheriff

Aisha Yusufu

SHUGABANCIN APC: Duk wanda Buhari ya nuna, shi zan bi kuma shi ne zaɓi na - Modu Sheriff

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru
  • TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa
  • FCT ABUJA: Wike ya kori shugabanni da daraktocin hukumomi 21
  • Kotu ta yi watsi da ƙarar PDP a Shari’ar gwamnan Kaduna, dalili kuwa shine wai ba ta shigar da ƙara da wuri ba
  • MASHAHURAN JAMI’O’IN DUNIYA: Jami’ar Bayero ta fita kunya, Covenant da UI ne kawai ke gaba da ita a Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.