Ba za mu amince da shugabancin Ali Sherriff a PDP ba – Inji Fani Kayode
Yace baza su bi Ali Modu Sherriff ba saboda sun gano ba jam'iyyar bace a zuciyarsa.
Yace baza su bi Ali Modu Sherriff ba saboda sun gano ba jam'iyyar bace a zuciyarsa.
Yace komai zai canza kuma sune za suyi dariya daga karshe.
PDP tace Jam’iyyar APC na yi mata zagon kasa akan wannan rikici.
Kotun tayi watsi da hukuncin da wata kotu ta yanke na tabbatar wa Ahmed Makarfi da shugabancin jam’iyyar.
Yace dole a bari mutane su zabi abunda suke so ba tare da wani yayi kakagida akan komai ba.
Yace dukkansu 'ya'yan jam'iyyar APC ne da suka gaji da yi mata bautar da babu riba.
Sanatan ya fadi hakanne a taron jam’iyyar da akayi a Abuja jiya.
Yace shi na jama’a ne kuma jama’ane suka kawo masa kukansu saboda haka dole ya amsa.