Kotun daukaka kara dake jihar Ribas ta tabbatar wa Ali Modu Sherrif da kujeran shugabancin jam’iyyar PDP.
Kotun tayi watsi da hukuncin da wata kotu ta yanke na tabbatar wa Ahmed Makarfi da shugabancin jam’iyyar.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.