Zan yi fatafata da Oshiomhole a mazaɓar sa – Ɗan takarar mataimakin gwamnan Edo na jam’iyyar PDP
Zan yi ragaraga da Oshiomhole a mazabar sa
Zan yi ragaraga da Oshiomhole a mazabar sa
Suna nan tare tamau gam-gam, kuma suna tuntubar juna akai-akai. Aminantakar da ke tsakanin su sai su, babu wanda zai ...
An dora wa Buni ci gaba da rikon ragamar APC duk da nauyin rikon jihar Yobe da ke hannun sa.
Sai dai Bagudu ya ce su gwamnoni babu ruwan su day wani shiri ko kulli ko tuggun makomar 2023.
Ni ban ma tsaya a kan bin doka da oda kadai ba. No mutum ne mai tsoron doka matuka.
Mataki daya tal ne dai ya rage wa Oshiomhole, shi ne na garzayawa Kotun Koli.
Idan ba a manta ba kotun a Abuja ta dakatar da Oshiomhole daga ci gaba da bayyana kansa a matsayin ...
A ranar Talata, Obaseki ya ziyarci shugaban Kasa Muhammadi Buhari a fadar Aso Rock.
Ta kicime tsakanin gwamna Obaseki da Oshiomhole da ya kai ga jam'iyyar APC karkashin shugabancin Oshiomhole ta hana Obaseki takara ...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa ya goyi bayan soke takarar Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo a ...